<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Sai Ku Zo Wurin Yesu LW157</title>
<lyrics>[V1]
 1) Sai ku zo wurin Yesu,
 sai ku zo wurin Yesu,
 Sai ku zo wurin Yesu,
 in dai ceto ku ke so.

[V2]
 2) Haka Allah ya shaida,
 haka Allah ya shaida,
 Haka Allah ya shaida,
 &quot;Dana ne, shi na ke so.&quot;

[V3]
 3) Sai ku bi wannan hanya,
 sai ku bi wannan hanya,
 Sai ku bi wannan hanya,
 in dai ceto ku ke so.

[V4]
 4) In kun mutu, ba dama,
 in kun mutu, ba dama,
 In kun mutu, ba dama,
 in dai ceto ku ke so.

[V5]
 5) Bayan wannan ba samu,
 bayan wannan ba samu,
 Bayan wannan ba samu,
 in kun tashi kuna so.

[V6]
 6) Za ku ce, &quot;Da mun sani,&quot;
 za ku ce, &quot;Da mun sani,&quot;
 Za ku ce, &quot;Da mun sani,
 da mun so a duniya. &quot;

[V7]
 7) Yau ku yarda da Yesu,
 yau ku yarda da Yesu,
 Yau ku yarda da Yesu,
 in dai ceto ku ke so.</lyrics>
<hymn_number>157</hymn_number>
</song>